Latest
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake zama shugaban kungiyar ECOWAS karo na biyu a babban taron kungiyar na 65 da ya gudana a Abuja.
Shugaban jami'ar kimiyya da fasaha ta Enugu, Farfesa Aloysius Michaels ya gano abin da ya fi kashe 'yan Najeriya tsakanin 'yan ta'adda da rashin kyawun hanyoyi.
Jigo a jam'iyya mai mulki ta APC, Olatunbosun Oyintiloye ya bayyana cewa 'yan kasar nan na cikin matsananciyar yunwa, kuma ya bayyana haka ne a Osogbo yau Lahadi.
Tsohon jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Salihu Lukman, ya bukaci manyan jagororin adawa a Najeriya su yi hadaka domin kayar da Tinubu a zaben 2027.
Tsohon mataimakin shugaban APC a Arewa maso Yamma, Salihu Lukman ya yi magana kan tsare-daren Bola Tinubu inda ya ce yafi yiwa yankinsa illa fiye da ko ina.
Rahotanni sun bayyana cewa gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya kulla yarjejeniya da hukumar SMEDAN domin ba kananun 'yan kasuwar Katsina tallafin N1bn.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bukaci al'ummar jihar Katsina da su koma ga Allah domin samun mafita kan matsalar rashin tsaro.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA ta kama wani basarake a jihar Osun mai suna Ba'ale Ige Babatunde da wani mai bautar kasa a Kano.
Wasu makiyaya sun gwabza fada da jami'an tsaro na rundunar Amotekun a jihar Ondo. Makiyayan sun farmaki jami'an tsaron ne kan hana su yin barna a gonaki.
Masu zafi
Samu kari