Sharif Lawal
6904 articles published since 17 Fab 2023
6904 articles published since 17 Fab 2023
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi maganganu kan rikicin da ya addabi jam'iyyar PDP. Ya bayyana cewa jam'iyyar ta dade da mutuwa.
Jami'ar tarayya da ke Dutsin-Ma a jihar Katsina (FUDMA) ta samu sabon shugaban da zai jagoranci al'amuranta. An nada Farfesa Mohammed Othman a mukamin.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya yi garambawul a majalisar zartarwar jihar. Gwamna Dikko Radda ya sauyawa wasu kwamishinoni wuraren aiki.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya nuna damuwa kan yadda 'yan ta'addan Boko Haram ke kai hare-hare. Ya bukaci a gaggauta daukar mataki.
Fadar shugaban kasa ta yi bayani kan dalilin da ya sa Mai girma Bola Tinubu ya kori hafsoshin tsaro daga kan mukaminsu. Ta ce yana da ikon yin hakan.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya yi kalamai masu kauahi kan gwamnonin jam'iyyar PDP. Wike ya ce za su kassara jam'iyyar.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta yi tsokaci kan sauya hafsoshin tsaron da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi. Ta bukaci ya gayawa 'yan Najeriya gaskiya.
Tsohon dan takarar shugaban kasa kuma jagoran jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta cewa jam'iyyar na fama da rikicin cikin gida.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi muhimmin kira ga sabon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan (SAN).
Sharif Lawal
Samu kari