Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Jam’iyyar ADC ta soki Shugaba Bola Tinubu kan kalamansa na “yin fafatawar siyasa har karshe,” tana mai cewa ya kamata ya fi mayar da hankali kan yaki da ta’addanci.
Ma’aikatar Kudi ta Tarayya ta gargadi sababbin ma’aikata kan sakon bogi da ke neman su biya ₦50,000 kafin su fara aiki. Ta ce ba daga gare ta sakon yake ba.
Rundunar ‘yan sanda ta bayyana dalilin da ya sa ba ta gabatar da Prince Adeyemi Adeniyi gaban kwamitin majalisar wakilai mai binciken hukumar PFIPC ba.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar mayar wa Iran da martani mai tsanani bayan harin makamai masu linzami kan sansanonin Amurka a Jordan.
Aƙalla mutum uku sun mutu a cikin masallaci yayin da ‘yan bindiga suka kai hari ƙauyen Tsamaye a Sokoto, inda suka sace mutane tare da kwashe dabbobi da dukiyoyi.
APC ta kare Shugaba Bola Tinubu kan kalaman Peter Obi cewa ya gaji da mulki, tana mai cewa shugaban na ci gaba da aiki tuƙuru kuma yana gudanar da manyan ayyuka.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da fitar da kudade domin gyara filin jirgin sama na kasa da kasa na Malam Aminu Kano (MAKIA) da ke birnin Kano.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya nuna cewa da gaske yake yi wajen sake neman tazarce. Tinubu ya nuna cewa ba zai sassautawa 'yan adawa ba.
Wasu mahara sun kashe Kanal Abdussalam Ude na rundunar sojin Najeriya a gidansa da ke Abuja, yayin da matarsa da wasu mutum biyu suka samu raunukan harbin bindiga.
Sharif Lawal
Samu kari