Sani Hamza
5088 articles published since 01 Nuw 2023
5088 articles published since 01 Nuw 2023
Shugaban kasa Bola Tinubu ya naɗa Muhammad Babangida shugaban Bankin Noma tare da wasu mutane takwas a hukumomin tarayya domin farfaɗo da shugabanci.
PDP ta bayyana shirye-shiryen da take yi na dawo da Peter Obi cikin jam’iyyar, ta ce tana ganin komawarsa zai ƙara mata ƙarfi da yuwuwar nasara a zaɓen 2027.
'Yan gida daya, Juliet da Ngozi Chukwu sun shiga hannun ‘yan sanda bayan sun sace ɗan uwansu, suka karɓi N30m, kuma an zargesu da hannu a wasu garkuwa da mutane.
Gwamnatin tarayya ta gargadi jihohi 11 kan ambaliya daga 16-20 Yuli, ta kuma kafa shirin inshora don dakile barazanar da ambaliya ke haddasawa a kasa.
Marcus Onobun, dan majalisar wakilai ya fice daga PDP bisa dalilin rikicin cikin gida da ya dabaibaye jam’iyyar. Ya ce zai sanar da jam'iyyar da zai koma nan gaba.
Donald Trump na fama da cutar jini ta CVI da ke hana gudanawar jini da kyau, amma an tabbatar da cewa babu wata barazana ga lafiyarsa kamar yadda likitansa ya fada.
Sojojin Najeriya sun ƙi karɓar cin hancin N13.7m, sun kama mutum 12, sun ceto wasu uku da aka sace tare da kwato makamai, kuɗi da babura a Filato da Kaduna.
Daraktan yakin neman dan takarar gwamnan Edo ya yi murabus daga PDP yana mai cewa jam’iyyar ta kauce daga tsare-tsaren da aka kafata. Ya fadi abin da zai yi a gaba.
An sace kansilan APC na Daudawa, Buhari Aliyu a hanyar Funtua, inda ake zargin wani mai baiwa ’yan bindiga bayani ne ya taimaka wajen yin garkuwa da shi.
Sani Hamza
Samu kari