Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Dr. Wole Oluyede ya lashe zaɓen fitar da ɗan takarar gwamna na PDP a jihar Ekiti don zaɓen 2026. PDP ta sha alkawarin kayar da APC saboda gazawar gwamnatin Oyebanji.
Bayanai sun tabbatar cewa sojojin da suka yi takaddama da Mataimakin Gwamnan Anambra sun je ne bayan kiran gaggawa daga jami’an NYSC domin ceto jami’an INEC.
Ofishin harkokin waje na gwamnatin Birtaniya (FCDO) ya sake fitar da sabon gargadi ga ‘yan ƙasar da ke shirin zuwa Najeriya. Ya ce su kauracewa jihohi 6.
Jami’an ‘yan sanda sun yi harbe-harbe a saman iska bayan Gwamna Charles Soludo na APGA ya lashe kananan hukumomi 21 a zaɓen gwamnan Anambra da kuri’u 422,664.
Yan bindiga sun kashe mutum 5, sun sace mata 9 a Bargaje, karamar hukumar Isa, jihar Sokoto. Yanzu haka dai yaran rikakken dan ta'adda Bello Turji, ne ake zargi.
Gwamna Charles Soludo na jam’iyyar APGA ya lashe dukkan kananan hukumomi 21 a zaben gwamnan Anambra, inda ya samu kuri’u 422,664, sannan APC ta samu 99,445.
Bayan dawo wa daga dan takaitaccen hutu, hukumar INEC ta sanar da sakamakon zaben karamar hukumar Anambra ta Yamma, inda nan ma Soludo na APGA ya lashe zabe.
Gwamna Charles Soludo na APGA ya doke ‘yan takarar LP da ADC a Nnewi ta Arewa, yayin da ya kuma kayar da dan takarar APC, Nicholas Ukachukwu, a Nnewi ta Kudu.
Rahotanni sun bayyana cewa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta dage tattara sakamakon zaben gwamnan jihar Anambra da aka kada zuwa karfe 6:00 na safiya.
Sani Hamza
Samu kari