Sani Hamza
5087 articles published since 01 Nuw 2023
5087 articles published since 01 Nuw 2023
Gwamna Peter Mbah ya rantsar da sababbin kwamishinoni 6 tare da sauya wurin aikin wasu. Ya bukace su su fara aiki nan take domin kokarin cimma burikan gina Enugu.
Barau ya soki tantance Kaura saboda kasancewarsa tsohon sanata, amma Akpabio ya dage cewa bin ka’ida wajibi ne kafin amincewa da kowanne nadi da aka gabatar.
Tinubu ya naɗa Farfesa Yusuf Muhammad Yusuf a matsayin kwamishinan NLRC bayan Fatima Alkali ta ƙi amincewa da mukamin, ana jiran tantancewar majalisa.
Sojojin Operation Fansan Yamma sun kashe 'yan ta’adda da dama a Rijau, sun kwato bindigogi da babura 18, sai dai soja guda ya rasa ransa yayin fafatawa da maharan.
Najeriya na asarar dala biliyan 15 duk shekara saboda karkatar da ribar haraji da kamfanoni ke yi, lamarin da ke hana ci gaban tattalin arziki da ayyukan raya kasa.
Fusatattun matasa sun toshe hanyar Kano zuwa Zaria na kusan sa’a guda domin nuna fushi kan yadda motocin banki suka buge mutane suka gudu ba tare da taimako ba.
Yusuf Datti Baba-Ahmed ya ce ba shi da burin tsayawa takarar shugaban kasa a 2027 sai dai idan wasu mutum biyu da yake girmamawa ba su tsaya takarar ba.
Majalisar dattawa ta amince da bukatar karbo bashin $21bn daga kasashen waje da Shugaba Tinubu ya nema. Wasu Sanatoci sun nemi a fayyace amfanin bashin ga al’umma.
Kungiyar AEISCID ta bukaci gwamnan Ebonyi ya kori sakatariyar gwamnatin jihar, Farfesa Umezuruike bayan kotu ta kwace N1bn da ake zargin na sata ne.
Sani Hamza
Samu kari