Sani Hamza
5086 articles published since 01 Nuw 2023
5086 articles published since 01 Nuw 2023
Masu damfara na amfani da ₦500 a matsayin gudunmawar karya don satar bayanan sirrin jama'a da safarar kudi ta hanyar bude asusu a bankunan intanet.
Jam’iyyar SDP ta rusa kwamitinta na kasa tare da ficewa daga hadakar Atiku, tana mai cewa za ta tsayar da ‘yan takara nata a babban zaben 2027 mai zuwa.
EFCC ta kama Hamisu Breaker da G-Fresh kan likin Naira a wajen biki, inda kotu ta yanke musu hukuncin daurin watanni 5 ko biyan tarar N200,000 kowannensu.
Ginin makaranta ya rushe kan dalibai a India kuma ya hallaka yara 7, ya jikkata 20. Gwamnati ta dauki mataki na binciken gine-gine don kaucewa faruwar hakan.
Za a gudanar da sallar Jana’iza ga marigayi Sarkin Gusau, Alhaji Ibrahim Bello, da misalin karfe 2:30 na rana a babban masallacin Juma’a na Gusau.
NiMet ta hasashen guguwa, yayyafi da ruwa mai karfi a sassa da dama, ta shawarci jama’a da su kula da ambaliya, iska, da kuma katsewar harkokin yau da kullum.
Rikici ya kunno kai a ADC kan burin Atiku Abubakar na yin takara a 2027, yayin da El-Rufai da wasu ke dagewa kan cewa mulki ya tsaya a Kudancin Najeriya zuwa 2031.
PDP za ta gudanar da babban taronta a Ibadan daga 15 zuwa 16 ga watan Nuwamba. Ta dauki matakin doka kan mambobin da suka sauya sheka bayan lashe zaɓe.
Daga shekarar 2013 da aka kafa APC, zuwa wannan watan na Yulin 2025, jam'iyyar ta samu shugabanni 9. A wannan rahoto, mun jeru shugabannin APC da tasirinsu.
Sani Hamza
Samu kari