Sani Hamza
5086 articles published since 01 Nuw 2023
5086 articles published since 01 Nuw 2023
Gwamna Ahmadu Fintiri zai dauki matasa 12,000 aiki kafin karshen shekarar 2025 tare da kafa makarantar fasaha da inganta rayuwar mata da matasa a Adamawa.
Sanata Ali Modu Sheriff ya ce sai dai idan Tinubu ya janye ko ba a yi zabe ba ne zai iya yin rashin nasara, amma in ba haka ba to zai lashe zaben 2027 cikin sauki.
A yayin da aka bude gasar Big Brother Naija (BBNaija) zango na 10 a ranar Asabar, an samu mata uku da suka fito daga jihohin Arewa da suka shiga wannan gasa.
Sheikh Bello Yabo ya bukaci ShugabaTinubu da ya karbo dukiyar da aka sace a mulkin marigayi Buhari, yana mai cewa yanzu babu uzurin jin kunyar kowa.
Sojojin Najeriya sun kama ɗan ta’addan da ya shigo daga Nijar, sun kashe wasu miyagu da ceto mutanen da aka sace. Sojoji sun dakile safarar makamai a jihohi da dama.
Gwamna Nwifuru ya dakatar da kwamishinoni 25 da wasu jami’ai 60 saboda rashin halartar taro, ya umarci su tafi hutu na wata guda ba tare da albashi ba.
Kansilolin Chanchaga sun dakatar da ciyaman dinsu, Aminu Ladan bisa zarge-zargen karkatar da dukiya, rashin bin doka da kin gabatar da bayanan kudade ga majalisa.
An cakawa jami’ar hukumar NSCDC Akpan Blessing wuka a Abuja, kuma asibitoci sun ki karɓarta saboda babu rahoton ‘yan sanda har dai daga karshe rai ya yi halinsa.
Shugaba Bola Tinubu ya karrama 'yan wasan Super Falcons da $100,000, gidaje da lambar OON bayan sun doke Morocco da 3-2 a gasar WAFCON ta 2025 a Maroko.
Sani Hamza
Samu kari