Sani Hamza
5079 articles published since 01 Nuw 2023
5079 articles published since 01 Nuw 2023
Sanata Dino Melaye zai gurfana gaban kotu bisa tuhumarsa da ake yi da guje wa biyan harajin kuɗin shiga da ya kai N509.6m. An ce ya ki biyan kudin a 2023 da 2024.
Kotun Equatorial Guinea ta yanke wa Ruslan Obiang Nsue, dan shugaban kasa, hukuncin shekara shida bayan samunsa da laifin sayar da jirgin gwamnatin kasar.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai kara da sauran 'yan takarar da za su nemi takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC. Jam'iyyar ta ce za ta ba kowa dama a 2027.
Dawowar Gwamna Dikko Radda daga kasar waje tare da yada zangonsa a Kaduna ya jawo gunaguni daga jama’ar Katsina, yayin da ’yan majalisa suka nuna masa goyon baya.
Gwamnatin Jigawa ta ayyana hutu don bikin cikarta shekaru 34 da kafuwarta, inda gwamnati ta bukaci jama’a su yi addu’a da murnar ci gaban da aka samu da haɗin kai.
Rundunar ’yan sanda Jigawa ta dauki tsauraran matakan tsaro don bikin Mauludi, inda CP Dahiru ya bukaci jama’a su gudanar da bukukuwa cikin lumana.
’Yan majalisar Ondo biyu sun koma jam'iyyar APC daga PDP, inda hakan ya ƙara rinjaye ga jam’iyya mai mulki. Majalisar ta nemi gwamnati ta aiwatar da sabon albashi.
Farfesa Usman Yusuf ya zargi gwamnoni da jawo mafi yawan matsalolin Najeriya, yana mai cewa suna boye gaskiya ga Tinubu tare da karkatar da kuɗin jama’a.
Dan majalisar da ke wakiltar mazabar Ayamelum, Hon. Bernard Udemezue, ya gamu da fushin majalisar dokokin Anambra, inda aka dakatar da shi na tsawon wata 3.
Sani Hamza
Samu kari