Sani Hamza
5073 articles published since 01 Nuw 2023
5073 articles published since 01 Nuw 2023
’Yan kasuwa Musulmi a Ile-Ife sun koka kan kwace kayansu saboda kin biyan kudin bukukuwan gargajiya. Sun roki Ooni na Ife da hukumomin Musulunci su shiga tsakani.
Ooni na Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi, ya nada sababbin sarakunan Yarbawa 20 a masarautar Ile-Ife, ya bukace su akan yin mulk da tawali’u, hikima da hidima ga jama’a.
Sojojin Operation FANSAN YANMA sun kashe ’yan ta’adda biyu a Kaduna, sun kwato makamai da babura bakwai a Katsina, yayin da rahoto ya fayyace dalilan rushewar sulhu.
Digirin girmamawa da jami’ar European-American ta ba mawakin Dauda Kahutu Rarara ya jawo ce-ce-ku-ce, bayan bincike ya gano jami’ar ba ta da lasisi.
Hukumar NiMet ta yi hasashen ruwan sama da iska mai karfi a fadin Najeriya ranar Lahadi, tare da gargadi ga matafiya da mazauna yankunan da ke bakin teku.
Kamfanin NNPC ya samu ₦1.06trn daga ribar PSC tsakanin Janairu–Agusta 2025 amma bai tura kudin rabosan ga FAAC ba, abin da ya jawo tambayoyi kan kudaden shiga.
Tinubu ya ziyarci gidan marigayi Buhari a Kaduna, ya yi alkawarin dorawa daga inda Buhari ya tsaya. Aisha Buhari ta yi godiya ga Tinubu tare da addu’o’i ga Najeriya.
Hukumar NCDC ta ce sakamakon gwaje-gwajen da aka yi wa wasu mutane biyu a Abuja ya nuna cewa ba sa dauke da cutar Ebola ko Marburg. Ta gargadi jihohin Najeriya.
Dalibai bakwai sun jikkata a Ukum, Benue bayan wani abin fashewa da ake zargin bam ne ya tashi a makarantarsu. ‘Yan sanda da gwamnati sun dauki matakai kan lamarin.
Sani Hamza
Samu kari