Sani Hamza
5358 articles published since 01 Nuw 2023
5358 articles published since 01 Nuw 2023
Hukumomin Saudiyya sun sanar da hutun idin ƙaramar salla na 2026 ga ma’aikatan gwamnati da masu zaman kansu domin ba su damar shirya bukukuwan karshen watan azumi
An kai harin bam ofishin jakadancin Amurka a Norway. Yan sanda na bincikar ta'addanci yayin da aka ƙarfafa tsaro ga Yahudawa sakamakon yaƙin Iran.
Rundunar IRGC ta Iran ta ce ta lalata na’urorin radar guda hudu da ke da alaka da tsarin kariyar makamai masu linzami na Amurka THAAD cikin sa’o’i 24
Hare-haren Amurka da Isra'ila sun tarwatsa rumbunan man fetur a Tehran. Netanyahu ya lashi takobin murƙushe Iran yayin da asarar rayuka ta haura 1,300.
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce yakar Iran ita ce hanyar samun nasara a Gabas ta Tsakiya, yayin da rikicin ke jawo tashin hankali da asarar rayuka.
Trump ya yi kakkausar suka ga Burtaniya kan tura jiragen ruwan yaƙi zuwa Gulf. Starmer ya kare matakinsa na hana Amurka amfani da sansanonin soji a yaki da Iran.
Shugaba Tinubu ya amince da ƙarin albashin sojoji. Rundunar soji za ta ɗauki sababbin dakaru 28,000 tare da tura jiragen yaƙi zuwa jihar Benuwai.
An samu rarrabuwar kawuna tsakanin shugabannin Iran bayan kisan Khamenei. Masu tsattsauran ra'ayi sun soki matakin Pezeshkian na neman sulhu da ƙasashen Gulf yanzu.
Amurka ta kashe dala biliyan 5.82 a sa’o’i 100 na farkon yaƙi da Iran. Iran ta lalata radar Amurka ta dala biliyan 1.1 da jiragen F-15E a Qatar da Kuwait.
Sani Hamza
Samu kari