Sani Hamza
5360 articles published since 01 Nuw 2023
5360 articles published since 01 Nuw 2023
Trump ya nemi taimakon Ukraine kan jiragen yakin Iran. Zelensky ya amince zai tura ƙwararru zuwa Gulf muddin Amurka za ta ba shi kariya ta Patriot.
Matakan tsige gwamna ko mataimakin gwamna a Najeriya bisa sashi na 188 na kundin tsarin mulki, tun daga gabatar da tuhuma har zuwa kaɗa ƙuri'ar ƙarshe.
'Yan ta'adda sun kashe sojoji da fararen hula tare da sace mata 100 a Ngoshe, jihar Borno. Sanata Ndume ya kira ga daukar matakin soji cikin gaggawa yanzu.
Kotun Abuja ta wanke DCP Abba Kyari daga zargin ƙin bayyana kadarori. Mai shari'a Omotosho ya ce NDLEA ta gaza tabbatar da zargin da take yi wa ɗan sandan.
Adadin wadanda suka mutu a yaƙin Iran ya zarce 1,000 ciki har da yara 175. Amurka ta rasa sojoji 6, yayin da rikicin ya bazu zuwa Lebanon, Kuwait, da Iraki.
Naim Qassem ya ce Hezbollah ba za ta miƙa wuya ba yayin da Isra'ila ta kashe mutane 72 a Lebanon. Hezbollah ta farmaki sansanonin Haifa da Tel Aviv yau.
Amurka ta nutsar da jirgin yaƙin Iran yayin da Trump ya soki Biritaniya kan kin ba shi goyon baya ya kai hari Iran daga sansanoninta. Bayani kan yakin a rana ta 5.
Makaman Iran sun daki Tel Aviv bayan sun ratsa ta babbar garkuwar tsaron Isra'ila, watau Iron Dome. An kashe mace 1 yayin da Amurka ta farmaki Tehran da Qom.
Iran ta ce ba za ta yi zaman sulhu da Amurka ba yayin da yaki tsakaninsu ya shiga rana ta biyar. Isra'ila ta ce Iran na da karfin makaman linzami har yanzu.
Sani Hamza
Samu kari