Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Ɗan majalisa mai wakiltar mazabar Pankshin/ Kanke/Kanam a tarayya, Honarabul Gagdi, ya gwangwaje diyarsa da kyautar mota ƙirar Lexus RX ta miliyoyi.
Wani masanin kiwon lafiya, Ibrahim Musa ya wallafa wasu kura-kuran da ya ce an tafka su a fitacce shirin Kannywood mai dogon zango na Labarina zango na 9.
Tsige Sanata Ali Ndume daga mukamin bulalar majalisar dattawa ya kara bankado da abin da ke faruwa a majalisar tarayyar kan masu sukar shugaban kasa mai ci.
Sakamakon yawan cin kashin da ake yi mata a shafukan sada zumunta, fitacciyar jarumar Kannywood, Nafisat Abdullahi ta fara mayar da martani ga masu zaginta.
Biyo bayan yarjejeniyar Shugaba Tinubu da 'yan kwadago na biyan N70,000 matsayin sabon mafi karancin albashi, Mun kawo jerin gwamnonin da suka amince da hakan.
Hukumar dakarun haɗin guiwa na sojoji ta bayyana cewa, aƙalla mayakan Boko Haram 263 ne suka miƙa wuya tare da tuba a cikin sati daya a jamhuriyar Kamaru.
Sheikh Ahmad Gumi ya caccaki malaman addinin da ke cewa zanga-zanga haramun ce inda ya ce Allah ne ya aiko matasa domin su dawo da 'yan siyasa cikin hankalinsu.
Wasu matakai masu sauki bin wajen duba adadin kudin da aka aika zuwa kowace ƙaramar hukuma a Najeriya kamar yadda gwamnatin tarayya ke rabon kudin a wata-wata.
Hukumar NOA ta ce ta gano bayanan wadanda ke daukar nauyin matasa su gudanar da zanga-zangar adawa da gwamnatin Shugaba Tinubu kan matsin tattalin arziki.
Sani Hamza
Samu kari