Sani Hamza
5224 articles published since 01 Nuw 2023
5224 articles published since 01 Nuw 2023
Gwamnan Anambra, Soludo, ya kaddamar da rundunar tsaro ta "Udo Ga-Achi" tare da bayar da kyautar Naira miliyan 5 ga masu bayar da bayanai kan 'yan ta'adda.
NAFDAC ta rufe kantin magani a Abuja kan sayar da kayan magani marasa rijista. Kayayyakin sun kai na N7m, kuma an cafke mutane biyu domin bincike.
Majalisar dokokin Legas ta tsige Mudashiru Obasa saboda zargin rashin ɗa'a. Legit Hausa ta jero shugabannin majalisar jihohi da aka taba tsigewa.
An yanke wa tsohon Firaministan Pakistan, Imran Khan, hukuncin daurin shekara 14 saboda zamba. Masoyansa na ci gaba da zanga-zanga kan ci gaba da tsare shi.
Gwamnan Ondo ya ayyana ranar hutu don zaben kananan hukumomi, yayin da PDP ta janye saboda rashin amincewa da hukumar ODIEC. ‘Yan sanda sun takaita zirga-zirga.
Iyalan wadanda suka mutu da wadanda suka jikkata a harin sojoji a Zamfara sun bukaci diyya daga gwamnati. Sun koka kan yadda aka barsu babu wani tallafi.
Mazauna Gangare sun sake dawowa garuruwansu bayan shekaru 20 da rikicin Jos, suna fatan dawo da zaman lafiya. Fasto da Limamai sun yi kira ga haɗin kai da juna.
Popoola Joshua, tsohon ɗan takarar NNPP a Oyo, ya koma APC don ƙarfafa jam’iyyar. Tuni Ganduje ya umarci APC ta yi tsare-tsare domin karɓar mulki daga PDP.
Hukumar ICPC za ta gurfanar da tsoffin mukarraban El-Rufai kan zargin karkatar da Naira miliyan 64, yayin da tsohon gwamnan ya musanta zargin cin hanci.
Sani Hamza
Samu kari