Muhammad Malumfashi
19683 articles published since 15 Yun 2016
19683 articles published since 15 Yun 2016
Za a kashe kusan rabin Tiriliyan a kan kayan aikin jirgin kasan Maradi wanda an cetitin zai kunshi tashohi 15, kuma za a rika samun fasinjoji 9364 a duk rana.
Farfesa Ahmad Doko Ibrahim na jami’ar ABU Zaria ya ce New Nigeria Peoples Party ta ci kuri’u 1.09m a Kano, a Bauchi da Katsina, an ci zabe da da kuri’u barkatai
Za a ji Atiku Abubakar ya ce ba tsakani da Allah ya rasa zaben 2023 ba. Lauyan ‘dan takaran, Joe-Kyari Gadzama SAN ya fadawa kotun zabe yadda aka shirya magudi.
Ana zargin Muhammad Danjuma Goje ya yi wa Gwamna Inuwa Yahaya da jam’iyyar APC zagon kasa. Jam’iyya na binciken Sanatan na Gombe ta tsakiya a Kan Zagon Kasa.
Mun jero ‘yan siyasar da ake gani sun yi asara biyu a zaben nan, sun hada da Bukola Saraki, Sule Lamido da Aminu Waziri Tambuwal a PDP da Simon Lalong a APC.
Barau Ibrahim Jibrin ya shiga sahun wadanda za su nemi shugabancin Majalisar Dattawa. Da yiwuwar Sanatan Arewacin Kano ya gwabza da Orji Uzor Kalu a takarar.
Farfesa Charles Chukwuma Soludo ya fitar da jawabin taya murna ga wadanda suka ci zabe. Gwamnan ya bada shawarar a fito da Nnamdi Kanu domin a samu zaman lafiya
Alhaji Aliko Dangote ya samu kudin da sun kai Naira Biliyan 460 a cikin sa’a 24. Arzikin Attajirin kasar Najeriyan ya fi na Alexey Mordashov da Alisher Usmanov.
Atiku Abubakar ya shigar da kara a kotu a kan nasarar Bola Tinubu. Lauyoyin Atiku da na Peter Obi duk sun shiga kotu, kowa yana ikirarin shi ne ya lashe zabe.
Muhammad Malumfashi
Samu kari