Muhammad Malumfashi
19685 articles published since 15 Yun 2016
19685 articles published since 15 Yun 2016
Za ayi karar Tukur Mamu a babban kotun tarayya mai zama a garin Abuja kwanaki bayan an cafke shi. Jaridar nan ta Daily Nigerian ta fitar da irin wannan labari.
Mai dakin Gwamna na Ekiti ta yi kira ga mutanen jihar da su cigaba da ba Gwamnatin mijinta bayan ganin 23% na kujerun Majalisa sun shiga hannun mata a Ekiti.
Kowane ma'aikacin Gwamnati zai samu karin 20% a kan albashin da ya saba karba a Legas. Karin da aka yi zai fara aiki tun daga watan Junairu, za a biya bashi.
APC ba ta yarda PDP ta yi nasara a Bauchi ba, ta ce magudi aka tafka a zaben 2023, kuma ‘yan daba sun yi aiki, an hana mutane kada kuri’a, haka aka yi a Delta.
Shugaban kamfen Bola Tinubu a Arewa maso Yamma watau Gwamna Matawalle Ya fadi zabe. Lawal Dare ya samu kuri’u 377,726, Bello Mohammed Matawalle yana da 311, 976
Ayodele Fayose ya yi farin ciki da abin da ya faru da Jam’iyyar PDP a zaben Sokoto. Fayose ya ce Aminu Waziri Tambuwal ya yaudari duk wadanda suka taimake sa.
Wannan rahoto yana dauke ne da sakamakon Gwamnan Jihar Kaduna. Uba Sani da Isa Ashiru su na yin kan-kan-kan a Kaduna. Wanda ya yi nasara zai gaji Nasir El-Rufai
Chimaroke Nnamani ya zabi ya fice daga babbar jam’iyyar hamayyar kasar nan. Sanatan da ake ta rikici da shi a PDP, ya tsallaka ya koma Jam’iyyar APC bayan zabe
Gwamna Ahmadu Fintiri ya matsawa jami’an INEC lamba da su canza zaben Adamawa.Festus Keyamo yace ana kokarin murde kuri’u ne domin a hana Binani zama Gwamna.
Muhammad Malumfashi
Samu kari