Muhammad Malumfashi
21521 articles published since 15 Yun 2016
21521 articles published since 15 Yun 2016
Rundunar 'yan sandan jihar Enugu ta kama wasu mutane uku da ake zargi suna aiki tare da wani boka wajen satar mutane da yin asiri da su yayin da ya tsere.
Atiku Abubakar ya ce Bola Tinubu ya jefa Najeriya cikin mummunan yanayi a shekara 2 da ya yi a kan karagar mulki. Ya ce yunwa da talauci sun karu a Najeriya.
Wata mahajjaciya daga jihar Filato, Hajiya Zainab ta nuna halin gaskiya da riƙon amana yayin aikin hajjin 2025, ta mayar da $5000 da ta tsinta ga mai su ɗan Rasha.
Shugaba Bola Tinubu ya yi bayani wa 'yan Najeriya bayan cika shekar biyu a kan mulki. Ya ce tsare tsarensa suna kan hanya mai kyau kuma na fara cin riba.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada mutane 61 mukamai a majalisun gudanarwan manyan makaratun Najeriya 36 yayin da yake murnar cika shekara 2 da hawa mulki.
Za a ji yadda Hakeem Baba Ahmed ya bayyana takaici a kan sabuwar bukatar karbowa Najeriya tulin bashi da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ke shirin yi.
Hukumar kiyaye haɗurra watau FRSC reshen jihar Osun ta tabbatar da mutuwar mutum 2 a wani mummunan hatsarin babbar mota da ya auku ranar Litinin.
A labarin nan, za a ji yadda DPO Baba Ali ya gamu da ajalinsa bayan an sha zarginsa da hannu a matasa da dama bayan ya azabtar da su a ofishin yan sanda.
NiMet ta yi hasashen saukar mamakon ruwa a jihohi 14 daga 28 zuwa 30 ga Mayu, ta yi gargadin yiyuwar afkuwar ambaliya da iska mai karfi. An ce jihohi sun fara shiri.
Muhammad Malumfashi
Samu kari