Muhammad Malumfashi
21491 articles published since 15 Yun 2016
21491 articles published since 15 Yun 2016
Barau ya soki tantance Kaura saboda kasancewarsa tsohon sanata, amma Akpabio ya dage cewa bin ka’ida wajibi ne kafin amincewa da kowanne nadi da aka gabatar.
Mazauna wasu kauyukan Zamfara sun gudanar da zanga-zangar lumana domin nuna fushinsu kan hare-haren 'yan bindiga. Sun bukaci gwamnati ta kawo musu dauki.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya bayyana jimaminsa kan rasuwar hadiminsa na musamman a harkokin majalisa wanda kuma tsohon dan majalisa ne.
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya yi kuskuren cewa jana'izar Shugaba Tinubu maimakon Buhari a zaman karrama marigayin a Abuja.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya yi kalamai masu kaushi kan gwamnatin Bola Ahmed Tinubu. Ya sha alwashin kawo cikas ga tazarcensa a 2027.
Yayin da ake halin matsai na tattalin arziki a Najeriya, Shugaban kasa, Bola Tinubu na neman amincewar majalisa domin karbar karin bashi na $347m.
Kamfanonin sadarwa a Najeriya sun nuna damuwa kan yawan kai hare-hare da sace kayayyakinsu, sun ce za a iya samun matsalar sabis idan ba a ɗauki mataki ba.
Sojojin Operation Fansan Yamma sun kashe 'yan ta’adda da dama a Rijau, sun kwato bindigogi da babura 18, sai dai soja guda ya rasa ransa yayin fafatawa da maharan.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya yi kalaman zargi kan gwamnatin tarayya karkashin jagorancin mai girma Bola Tinubu. Ya ce ana son ganin bayan 'yan adawa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari