Muhammad Malumfashi
21491 articles published since 15 Yun 2016
21491 articles published since 15 Yun 2016
Mukaddashin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Umar Damagum, ya yi maganganu kan rikici da matsalolin da suka dade suna ci wa jam'iyyat tuwo a kwarya.
Bello Galadanci da aka fi sani da Dan Bello ya yi magana kan tafiyar Kwankwasiyya da Rabiu Musa Kwankwaso ke jagoranta. 'Yan kwankwasiyya sun yi martani.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara kan mayakan kungiyar ta'addanci ta ISWAP a jihar Borno inda suka yi musu barna mai yawa a yayin farmakin.
A labarin nan, za a ji cewa jama'a sun ce bai dace NNPCL ya riƙa murnar cikar Bayo Ojulari kwanaki 100 a shugabancin kamfanin ba saboda ba su ga abin da ya yi ba.
Dr. Gbenga Olawepo-Hashim, wanda ya nemi zama shugaban ƙasa a zaɓen 2019 ya koma PDP, jam'iyyar da ya kasance ɗaya daga cikin waɗanda suka kafa ta a 1998.
Gwamnatin Mai Mala Buni ta karyata rade radin cewa ya sauya sheka daga APC zuwa jam'iyyar hadaka ta ADC da Atiku da El-Rufa'i suka dauko wa 'yan adawa.
Tsohon hadimi a fadar shugaban kasa, Hakeem Baba Ahmed ya ce za a iya kayar da Bola Ahmed Tinubu a 2027 idan har bai cika alkawarin da ya dauka a 2023 ba.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban gwamnonin APC, Hope Uzodinma ya jagoranci zuwa ganawar sirri da Bola Tinubu, ya faɗi kaɗan daga cikin abin da aka tattauna.
Tsohon ministan sufuri, Chibuike Rotimi Amaechi ya ce sun shirya marawa duk wanda ya zama ɗan takarar ADC a zaben shugaban ƙasa na 2027, babu watse wa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari