Muhammad Malumfashi
21443 articles published since 15 Yun 2016
21443 articles published since 15 Yun 2016
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Zamfara sun samu nasarar cafke wani hatsabibin dan bindiga. 'Yan sandan sun kuma kwato makamai masu tarin yawa.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya kaddamar da shirin tallafawa matasa, sama da mutane 5000 a kashin farko za su samu N150,000 kowane daya.
Bayan kisan gilla kan yar jarida a Abuja, Shugaba Bola Tinubu ya yi Allah wadai da hallaka matashiyar inda ya bukaci yin binciken gaggawa domin gano maharan.
Denge Josef Onoh ya fito ya gayawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu cewa Goodluck Jonathan yana da hurumin sake tsayawa takara a zaben shekarar 2027.
Ana zargin wani dan sanda ya harbe matashin Fasto, Moses Mba yayin da ya je yi wa Gwamnan jihar Cross River, Bassey Otu wa'azi kan shugabanci da tsoron Allah.
Al'ummar garin Kadisau da ke karamar hukumar Faskari a jihar Katsina sun kama wasu da ake zargin yan bindiga ne wadanda ke kai hare-hare yankunansu ba kakkautawa.
Rundunar 'yan sandan jihar Neja ta ceto wani mutum da aka kama da zargin yana damfara a kasuwar sayar da waya. An lakada masa duka kafin a fara yunkurin kashe shi.
A labarin nan, za a ji cewa Remi Tinubu ta sanar da irin wahalhalu da kiyayyar da ta sha a lokacin da Bola Tinubu ke takara da tikitin Muslim-Muslim.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya fara karkata kan Farfesa Joash Ojo Amupitan, SAN a matsayin wanda ya kamata ya maye gurbin shugaban hukumar INEC.
Muhammad Malumfashi
Samu kari