Muhammad Malumfashi
21427 articles published since 15 Yun 2016
21427 articles published since 15 Yun 2016
Ƴan sanda a jihar Delta sun kama masu garkuwa uku, sun kwato N4.1m na kudin fansa da bindigar AK-47, sun kuma ceto wata mata da aka sace a Obinomba.
Ministan Sufurin Jiragen Sama, Festus Keyamo, ya mayar da martani kan zargin Trump na kisan Kiristoci, yana cewa addininsa ya tabbatar da gaskiyar gwamnati.
Tafiyar Kwankwasiyya ta samu karuwa da wasu mambobin APC akalla 100 a yankin karamar hukumar Kibiya, suka sauya sheka zuwa jam'iyyar NNPP a Kano.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya yi tsokaci kan yadda yake daukar siyasa. Ya bayyana cewa zai ci gaba da yin ta har karshen rayuwarsa.
A wata sabuwar bankada, Sanata Ali Ndume ya ce idan mutum yana son ya gana da Shugaba Bola Tinubu, to sai ya biya wasu jami'an fadar shugaban kasa cin hanci.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu yan bindiga sun shiga kauyen Doguwar Dorawa a karamar hukumar Bakori, jihar Katsina, sun yi wa mutum 2 yankar rago.
Majalisar dattawan Najeriya ta dakatar da shirin tantance sabon ministan da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada. Ta yi hakan ne saboda rashin kawo wani abu.
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Umar Iliya Damagum, ya bayyana cewa ya dauki matakin kin hukunta masu laifi a jam'iyyar ne bayan ya duba maslaharta.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo (SAN) ya aika zungureriyar wasika ga shugaban Amurka, Donald Trump kan zargin kisan kiristoci a Najeriya.
Muhammad Malumfashi
Samu kari