Muhammad Malumfashi
21426 articles published since 15 Yun 2016
21426 articles published since 15 Yun 2016
Kungiyar ECOWAS tare da shugabannin addinin Musulunci sun kuduri aniyar hada kai wajen yakar ta’addanci da tsattsauran ra’ayi a yankin yammacin Afirka.
Yan Majalisar Dokokin Amurka 31 sun bayyana Shugaba Trump a matsayin jarumi bisa sanya Najeriya a jerin kasashen da ake da babbar matsala kan yancin addini.
Tsohon gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya fito ya kare kansa kan zargin cewa ya bar jihar da bashin N600bn. Ya bayyana cewa hakan ba abu mai yiwuwa ba ne.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da sababbin ministocin da za su yi aiki a gwamnatinsa. Ya sha alwashin kawo karshen ta'addanci a Najeriya.
Wasu mambobin jam’iyyar PDP mai adawa a Najeriya sun gudanar da zanga-zangar lumana a Abuja, inda suka kai ziyara ga manyan ofisoshi na ƙasashen waje.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya yabawa dakarun sojojin Najeriya kan kisan da suka yi wa 'yan bindiga a jihar Kano.
Wata kotun Ingila ta yanke hukuncin cewa yaron da ya kai iarar iyayensa ya ci gaba da zama a Ghana har sai ya kammata karatu ya yi jarabawar GCSE.
Babban lauya kuma mai rajin kare hakkin dan Adam, Femi Falana, ya shawarci gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Bola Tinubu ta fadi gaskiya kan batun juyin mulki.
An kama wani mutum da ya yi wa shugabar ƙasar Mexico, Claudia Sheinbaum, wani mummunan ɗanyen aiki ta hanyar rungumeta da ƙoƙarin sumbatarta a bainar jama’a.
Muhammad Malumfashi
Samu kari