Muhammad Malumfashi
21419 articles published since 15 Yun 2016
21419 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa daraktan hukumar bincike da cigaban aararin samaniya ta Kasa (NASRDA), Dr. Mathew Adepoju, ya ce 'yan ta'adda sun canza dabara.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce suna cigaba da da saka ido kan tsaron Kano bayan fara kai harin 'yan bindiga. Ya ce ba wata babbar barazana ake ciki ba.
Rahoton NMDPRA ya nuna cewa a Oktoba 2025 matatar Dangote ta samar da lita miliyan 512 na fetur kacal, lamarin da ya tilasta ƙasar ta dogara da shigo da man fetur.
A labarin nan, za a ji tsohon hadimin shugaban ƙasa, Hakeem Baba Ahmed ya shawarci Bola Ahmed Tinubu da ya fara laluben wanda zai gaje shi daga APC.
Rundunar Scorpion Squad da ke karkashin 'yan sanda ta kama masu garkuwa da mutane biyu a Zamfara, ta kwato motoci uku da makamai, bayan sahihin bayanan leken asiri.
Fitaccen mawakin Najeriya, Eedris Abdulkareem ya rasa shafukan Facebook da Instagram bayan sakin waka game da shugaban Amurka Donald Trump da ya yi.
Sojojin Operation MESA sun ceto mutum bakwai bayan harin ’yan bindiga a Tsanyawa, jihar Kano, yayin da ake zargin miyagun sun tsere zuwa wani gari a Katsina.
A wannan rahoto, Legit Hausa za ta yi nazari kan manyan hare-haren da aka kai Najeriya a Nuwamba, 2025 da matakan da gwamnati ta dauka, da martanin kasashen duniya.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya gana da Bola Tinubu a fadar shugaban kasa kan rikicin siyasar da ta barke bayan juyin mulki a Guinea-Bissau.
Muhammad Malumfashi
Samu kari