Muhammad Malumfashi
21415 articles published since 15 Yun 2016
21415 articles published since 15 Yun 2016
Gwamnatin kasar Burkina Faso karkashin Ibrahim Traore ta cigaba da rike sojojin Najeriya. Sojojin sun bukaci a sako su su dawo gida ba su son yin Kirsimeti a kasar.
Sanata mai wakiltar Abia ta Kudu a majalisar dattawa, Enyinnaya Abaribe, ya bayyana cewa 'yan siyasar da ke goyon bayan Tinubu ba za su iya tallata shi ba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi tsokaci kan matsalar rashin tsaro. Shugaban kasar ya bayyana shirin da gwamnatinsa take don magance matsalar.
Aisha Muhammadu Buhari ta fito da bayanai game da rashin lafiyar da ta jawo Buhari ya yi jinya mai tsanani a London. Aisha ta fadi dalilin rashin lafiyar.
A cikin littafin da aka kaddamar kan rayuwar Muhammadu Buhari tun daga gidan soja har zuwa rasuwarsa, an bayyana abin da ya hana shi zabar magaji a APC.
A labarin nan, za a ji cewa duk da raguwar harajin kaya na VAT da aka samu, kwamitin FAAC ya raba kason Shugaban Ƙasa, gwamnoni da Ciyamomi na Nuwamba.
Aisha Muhammadu Buhari ta fitar da bayanai game da jita-jitar fadar shugaban kasa cewa za ta kashe shi. Ta ce hakan ya yi tasiri a rashin lafiyarsa.
Kanin tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami, Almustapha Malami ya nuna goyon bayansa ga tazarcen Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi a zaben 2027.
Sanata mai wakiltar Abia ta Kudu a majalisar dattawa, Enyinnaya Abaribe, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu ba zai kai labari ba a zaben 2027.
Muhammad Malumfashi
Samu kari