Muhammad Malumfashi
21412 articles published since 15 Yun 2016
21412 articles published since 15 Yun 2016
Mazauna kauyen Jabo a Tambuwal, jihar Sokoto sun shiga tsananin fargaba bayan Amurka ta kai harin bama-bamai kan ’yan ta’adda da daren ranar Alhamis.
A labarin nan, za a ji yadda Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya koɗa tsohon Shugaban APC kuma tsohon gwamna a Kano, Abdullahi Umar Ganduje da ya cika shekaru 76.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya nuna matuƙar alhini kan rasuwar ‘yan majalisar Kano guda biyu da suka rasu bayan gajeriyar jinya a wannan mako.
Mataimakin shugaban majalisar Dattawa, Barau I Jibrin ya taya tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa, Dr Abdullahi Umar Ganduje, murnar cika shekaru 76 a duniya.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta tabbatar da harin da sojojin Amurka suka kawo kasar ta sama,.inda ta ce an yi haka ne domin dakile ta'addanci da asarar rayuka.
A labarin nan, za a bi cewa sojojin Amurka sun kawo hari Najeriya, yayin da Donald Trump ya bayyana cewa ba zai amince a ci gaba da kiristoci a ƙasar ba.
Mataimakin shugaban Majalisr Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin ya mika sakon ta'aziyya bisa rasuwar yan majalisar dokokin Kano guda biyu kusan lokaci guda.
Rundunar 'yan sandan jihar Borno ta fitar da bayanai kan harin bam na kunar bakin wake da aka kai wani masallaci da ke Maiduguri. Ta fadi mutanen da suka rasu.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya sanya hannu kan kasafin kudin shekarar 2026. Uba Sani ya kafa tarihi inda ya ware kudade masu kauri ga mazabun jihar.
Muhammad Malumfashi
Samu kari