Muhammad Malumfashi
21411 articles published since 15 Yun 2016
21411 articles published since 15 Yun 2016
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf zai koma APC a ranar Litinin, Abdullahi Umar Ganduje da Kashim Shettima na cikin wadanda za su karbe shi daga NNPP.
Maau garkuwa da mutane su nemi Naira miliyan 450 a matsayin kudin fansar wani Sarki, dansa da mutane takwas da suka yi harkuwa da su a jihar Kwara.
Daya daga cikin jagororin Kwankwasiyya, Kabiru Adamu Kofar Ruwa ya tabbatar da cewa Kwankwasi bai amince gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya koma APC ba.
Gwamna Siminalayi Fubara ya fara fuskantar kalubalen bayan barin jam'iyyar PDP, ana zargin ya aaba yarjejeniyar sulhu da Tinubu ya yi masu a Aso Rock.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya. Gwamna Mutfwang ya godewa tsohuwar jam'iyyarsa ta PDP.
Sarauniya Zaynab ta bayyana cewa ta auri sakataren gwamnatin tarayya ne saboda sun fahimci juna kuma manufarsu daya game da taimakon al'umma a kasar nan.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta shirya zama da sauraron bukatar ba da belin tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami, wanda ke tsare a gidan yari.
Firaministan kasar Israila, Benjamin Netanyahu, ya bayyana cewa ana muzgunawa Kiristoci a Najeriya. Ya nuna cewa yana aiki don kawo musu dauki na musamman.
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya umarci lauyoyinsa su janye duk wata kara da ya shigar a kotu kan wadanda suka taba mutuncinsa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari