Muhammad Malumfashi
21411 articles published since 15 Yun 2016
21411 articles published since 15 Yun 2016
Tsohon Ministan Wasanni, Dr. Tammy Danagogo, ya karyata zargin sa a shirin kashe Ministan FCT, Nyesom Wike, yana mai cewa zargi ne kirkirarre mara tushe.
Jam’iyyar ADC ta musanta tsaida ɗan takarar shugaban ƙasa na 2027; Bolaji Abdullahi ya soki gwamnati kan tsananin haraji da rashin tsaro a fadin Najeriya.
Rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar PDP ya je wajen tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan a Abuja, domin neman shawarwari kan makomar jam’iyyar adawa.
Shugaban APC, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya tabbatar da za su taimaka a daina sukar Gwamna Muftwang, suna da tabbacin kuri’u miliyan daya a 2027 a Plateau.
Dan majaliaar wakilai daga jihar Edo, Hon. Murphy Osaro Omoruyi ya sauya sheka daga LP zuwa ADC, ya ce lokaci ya yi da zai bar cikin rikicin jam'iyyar.
Shugabannin PDP ƙarƙashin Tanimu Turaki sun gana da Goodluck Jonathan a Abuja domin sasanta rikicin jam'iyyar kafin zaɓukan Osun da Ekiti na shekarar 2026 yau.
Mataimakin shugaban jam'iyyar NNPP na kasa, Alhaji Sani Danmasani ya bayyana cewa Gwamma Abba Kabir ne jagoran jam'iyya ba Rabiu Musa Kwankwaso ba.
Tsohon shugaban hukumar DSS, Lawal Daura, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamnan Katsina a 2027, domin magance matsalar rashin tsaro a jihar.
Tsohon Sanata Magnus Abe ya gode wa Bola Tinubu da Nyesom Wike bayan nadinsa a matsayin shugaban majalisar NUPRC, yana mai kira ga ‘yan Najeriya su marawa musu baya.
Muhammad Malumfashi
Samu kari