Muhammad Malumfashi
21411 articles published since 15 Yun 2016
21411 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa kasar Jamhuriyyar Muslunci ta Iran ta kara daukar matakin hukuncin kisa a kan wani da ta kama da yi wa Isra'ila leken asiri.
Sanata mai wakiltar Abuja a Majalisar dattawa, Sanata Ireti Kingibe ta bayyana cewa a shirye take dmta marawa Atiku, Obi ko duk wanda ya samu tikitin ADC.
Jam’iyyar APC ta wanke Ministan Tsaro Bello Matawalle daga zargin kama Saleem Abubakar, tana jaddada mahimmancin bincike kan lamarin tsaron Najeriya.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin Kano ta samu nasarar doke wasu jihohi, inda ta yi sama a jerin wadanda suka samu ci gaba a bangaren muhalli.
Gwamnatin Zamfara ta nemi Shugaba Tinubu ya shiga tsakani yayin da take zargin jami'ai daga ofishin Nuhu Ribadu sun 'sace' wani hadimin gwamna, Saleem Abubakar.
Shugaban kungiyar kwadago ta kasa, NLC, Joe Ajaero ya bukaci dakatar da da aiwatar da dokokin haraji da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da su.
Tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa duk wannan abubuwan da ke faruwa a Kano, yana da yakinin shi zai yi dariya a karshe.
Hukumar yaki da cin hanci da sauran manyan laifuffuka a Najeriya, ICPC ta sanar da cewa janye korafin Dangote ba zai hana binciken tsohon Shugaban NMDPRA ba.
Shugaban APC na jihar Kwara, Sunday Fagbemi ya bayyana cewa yawan gwamnoni zai taimaka wajen samun nasarar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a 2027.
Muhammad Malumfashi
Samu kari