Muhammad Malumfashi
21407 articles published since 15 Yun 2016
21407 articles published since 15 Yun 2016
Tawagar 'yan wasan Najeriya ta samu nasara a wasan daf da na kusa da na karshe da suka yi karan batta da takwarorinsu na kasar Algeria a gasar AFCON 2025.
Tsohon gwamnan Bayelsa, Sabata Dickson ya musanta jita-jitar da ake ydawa cewa ya fice daga PDP zuwa ADC, ya ce ba zai dauki kowane mataki ba sai ya yi shawara
Rundunar ‘yan sanda a jihar Oyo ta fara bincike bayan gano wasiƙun barazana daga ‘yan bindiga zuwa ga al'umma inda suka ce za su kai farmaki garuruwa.
Shugaban jam'iyyar PDP a jihar Bauchi, Samaila Adamu Burga, ya yi karin haske kan batun sauya shekar Gwamna Bala Mohammed zuwa jam'iyyar ADC mai adawa.
Dakarun sojojin sama na Najeriya sun samu nasarar ragargazar 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. Sojojin sun yi ruwan bama-bamai a maboyar 'yan ta'addan.
Hukumar DSS ta yi martani kan zargin jami’inta da ya sace yarinya mai shekaru 16, yana tilasta mata sauya addini, tare da tabbatar da cewa ana gudanar da bincike.
Tsohon dan takarar APC a zaben gwamnan jihar Rivers, Tonye Cole ya bayyana cewa Gwamna Fubara ya fada haramtaccen tsagi lokacin da ya sauya sheka a jihar.
Mutanen da ke kan hanyar zuwa wurin Mauludi da 'yan bindiga suka sace a jihar Plateau, sun shaki iskar 'yanci. An sako su ne bayan kwashe kwanaki a tsare.
Faduwar farashin kayan abinci a Jihar Niger na jefa manoma cikin mawuyacin hali da gargaɗin tsaron abinci, koma baya na lalata harkar noma da gaza biyan basuka.
Muhammad Malumfashi
Samu kari