Muhammad Malumfashi
21400 articles published since 15 Yun 2016
21400 articles published since 15 Yun 2016
Rahotannin da ke shigowa sun nuna cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya shirya ganawa da jagoran NNPP na kasa, Dr. Rabiu Musa Kwanwaso a Aso Villa.
Jam'iyyar APC ta bayyana cewa kodayake ta tsaya a kan doron dimokiraɗiyya wajen shirin tunkarar zaben 2027 mai zuwa, gwamnonin da ke shigowa cikinta na da alfarma.
Shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Sheikh Muhammad Aminu Ibrahim Daurawa, ya je ta'aziyya ga magidancin da aka kashe iyalansa. Ya yi masa addu'o'i.
Shugaban APC na Kano, Abdullahi Abbas ya bayyana cewa Ganduje ya zama uban jam'iyya a jihar Kano, shi kuma Gwamna Abba zai rike matsayinsa na jagora.
Wani bidiyo ya bazu inda aka ga wani mutum dauke da adda ya kutsa cocin ibada a jihar Abia, yana korafin yadda hayaniyar ke damunsa daga wajen taron.
Dakarun sojojin saman Najeriya sun samu gagarumar nasara a yakin da suke yi da 'yan ta'adda a jihar Borno. Dakarun sojojin sun hallaka 'yan ta'adda da dama.
Mazauna unguwar Dorayi Chiranci a jihar Kano sun bayyana cewa su suka fara kai dauki bayan sun ankara da aika aikar da aka yi wa Fatima da yaranta 6 a Kano.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gana da Bola Tinubu a Abuja don tattaunawa kan tsaro da hadin gwiwa, yayin da jita-jitar sauya sheka zuwa APC ke kara yaduwa.
Tsohon sanatan da ke wakiltar Kaduna ta Tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Shehu Sani, ya yi magana kan sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa APC.
Muhammad Malumfashi
Samu kari