Muhammad Malumfashi
21395 articles published since 15 Yun 2016
21395 articles published since 15 Yun 2016
Naira ta shiga sabon mako da ƙarfinta, inda ake cinikinta kan N1353.54/1$ a kasuwar NFEM yau 16 ga Fabrairu, 2026. Farashin kasuwar bayan fage ya kai N1420/1$.
Gwamnonin jam'iyyar APC sun fara nuna alamar goyon bayan gwamna Hope Uzodimma zama shugaban majalisar dattawa bayan zaben 2027. Ana fatan zai nemi sanata.
Majalisar koli mai kula da harkokin musulunci a Najeriya (NSCIA) ta karyata labarin cewa ta na samun tallacin kudi daga gwamnati don gudanar da ayyukanta.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa'i ya shiga matsala bayan gwamnatin tarayya ta gurfanar da shi a gaban babbar kotun tarayya.
Shugaba Tinubu ya lula zuwa Adamawa don bude manyan ayyuka, yayin da Shettima ya nufi Kano don jajen gobarar Singer da karɓar Gwamna Abba Yusuf zuwa APC.
Gwamnatin shugaba Donald Trump ta rike kadarorin 'yan Najeriya 8 da ya ce suna da alaka da kungiyar Boko Haram da barna ta yanar gizo. Ya sa musu takunkumi.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Barau I Jibrin ya bayyana cewa yadda gobarar kasuwar Singer za ta shafi dukkanin Kanawa, ya bayar da tallafin Naira miliyan 100.
A shekarar 2026, ana hasashen fara azumi a watan Fabrairu yayin da aka fara azumi a 2025 a Maris. An gano dalilan da ke sanya kwanakin fara azumi ke sauyawa.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i zai gurfana a gaban hukumar yaki da rashawa ta kasa, EFCC a ranar Litinin.
Muhammad Malumfashi
Samu kari