Muhammad Malumfashi
21583 articles published since 15 Yun 2016
21583 articles published since 15 Yun 2016
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai wani harin ta'addanci a jihar Adamawa. 'Yan ta'addan sun kona gidaje tare da hallaka rayukan wasu mutane.
Babban jigo a jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya, John Odigie-Oyegun, ya yi karin haske kan harin da aka kai wa Peter Obi. Ya bayyana cewa an raunata mutane.
Rundunar yan sanda reshen jihar Ondo ta tabbatar da kai hari wata coci da tsakar dare, wayewar garin Laraba, mahara sun yi awon gaba da mutane shida.
Rabiu Kwankwaso da Gwamna Seyi Makinde suna gudanar da ganawa a Ibadan wanda ake hasashen na da alaka da zaben 2027, tare da hasashe kan kulla kawancen siyasa.
Yan Najeriya sun yi ta surutai bayan bidiyon Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, yana ture Usman Ododo yayin ganawar gwamnonin da Bola Tinubu a Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta sanar da dalilan da suka hana ta gurfanar da tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i gaban kotu.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, ya ba da tabbaci kan ci gaba da zamansa a jam'iyyar PDP mai adawa. Gwamnan ya ce zai ci gaba da adawa.
A labarin nan, za a ji cewa za a samu gagarumin sauyi bayan da Sufeton yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya sanar da cewa ya yi murabus daga mukaminsa.
Rahoto na musamman kan yadda APC ta lashe zaɓukan Abuja, Kano da Rivers a ranar Asabar da ta gabata, ƙarƙashin dokar zaɓe ta 2026 da Tinubu ya sa hannu yanzu.
Muhammad Malumfashi
Samu kari