Muhammad Malumfashi
21390 articles published since 15 Yun 2016
21390 articles published since 15 Yun 2016
Babban jigo a jam'iyyar APC, Alhaji Sani Shinkafi, ya yi magana kan zaben shekarar 2027. Jigon na APC ha fito ya ba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu shawara.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta rage lokacin da ma'aikata za su rika tashi daga aiki. Ta saukaka musu saboda azumi.
Majalisar dokokin jihar Ribas ta yanke hukuncin dakatar da yunkurinta na suake Gwamna Siminalayi Fubara da mataimakiyarsa daga kan mulki, a zaman yau Alhamis.
Jadawalin Ramadan 2026: Duba lokutan Sahur da Iftar na biranen Lagos, Abuja, Kano da Kaduna don azumin da aka fara ranar 18 ga Fabrairu, 2026 a fadin Najeriya.
Kungiyar Izala a jihar Kaduna ta kira taron gaggawa a Zaria da Sabon Garin Zaria tare da kira a dakatar da tafsiri saboda rikicin masallaci da ya taso.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya yi bayani dalla-dalla bayan ya sanya hannu a dokar zabe. Ya ce za a ci gaba da yin zabe ta hanyar dangwala wa.
Hukumar alhazai, NAHCON, ta samu shugabanni guda shida tun bayan kafa ta, ciki har da Isma'il Abba Yusuf, bayan murabus din Farfesa Abdullahi Saleh Pakistan.
Al’ummomin Egrangbene a Burutu, jihar Delta, sun sanar da rasuwar zababben sarki, Henry Ambakederemo Okrikpa, yana da shekaru 70 a duniya bayan jinya.
Gani Adams ya gargaɗi gwamnati kan shirin ƴan ta'adda na kai hari a Ira, Inaja da Aho a Kwara, bayan an tsinci wasiƙar barazana da miyagun suka ajiye a kasuwa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari