Muhammad Malumfashi
21579 articles published since 15 Yun 2016
21579 articles published since 15 Yun 2016
Uwargidan shugaban ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta bukaci mata su dauki nauyin ƙananan ’yan mata don koya musu tarbiyya da darajar rayuwa a Abuja.
Majalisar zartarwa ta kasa (FEC) ta amince da sabon tsarin giratuti ga ma'aikatan gwamnatin tarayya da suka yi ritaya. Sabon tsarin zai fara aiki a Janairun 2026
A labarin nan, za a ji cewa yan ta'adda sun kai munanan hare-hare karamar hukumar Kankara da ke jihar Katsina acikin azumin nan duk da an yi yarjejeniya.
Kungiyoyin Musulmi a Osun sun bayyana goyon bayansu ga dan takarar APC, Asiwaju Bola Oyebamiji da mataimakinsa Benjamin Adereti gabanin zaben gwamna na 2026.
Iran ta harba makamai masu linzami zuwa birnin Tel-Aviv na kasar Isra'ila. Makaman da aka harba sun haifar da fashe-fashe a birnin yayin da ake ci gaba da yaki.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya ce Yajuju da Majuju sun riga sun bayyana a doron duniya suna kashe mutane a kasashe daban-daban.
Kasar Isra'ila ta fito ta yi magana kan kisan da ta yi wa jagoran juyin juya hali na Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Ayatollah Ali Khamenei. Ta kare kanta daga zargi.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar kula da gidajen gyaran hali ta tabbatar da cewa Abba Kyari na tsare a hannunta bayan hukuncin babbar kotun Abuja.
Isra’ila ta soke sallar Juma’a a harabar Masallacin Al-Aqsa da ke Kudus, tana danganta matakin da matsalolin tsaro sakamakon rikicin Amurka da Isra’ila da Iran.
Muhammad Malumfashi
Samu kari