Muhammad Malumfashi
21576 articles published since 15 Yun 2016
21576 articles published since 15 Yun 2016
Shugaba Donald Trump ya ce Amurka na iya ruguza wutar lantarkin Iran cikin sa'a guda amma tana kauce wa hakan. Ya ce sojin Iran sun raunata sosai yanzu.
Gwamnatin Amurka tare da jami'an tsaro na cigaba da bincike domin gano Janar William Neil McCasland da ya yi batan dabo, an neme shi amma har yau ba a ganshi ba.
Rahoton leken asirin Amurka ya sake gano cewa duk da barin wutar da ake yi, har yanzu gwamnatin Musulunci ta Iran nan daram kuma tana da goyok bayan yan kasa.
Kungiyar JNI karkashin jagorancin Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar III ta bukaci daukacin musulmin Najeriya su tashi tsaye a goman karshe.
Mai martaba Sarki Muhammadu Sanusi II ya sanya bakin rawani a ranar 20 ga watan Ramadan domin tunawa da nasarar Annabi Muhammad SAW ya bude Makkah.
A labarin nan, za a ji cewa wani bincike da aka gudanar ya tabbatar da cewa Amurka ce ta jefa bam a kan wasu dalibai da ke Iran bayan ya sha musanta hakan.
Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya koka cewa za su kashe kudi sosai a yakin da suka fara da Iran. Ya bayyana cewa yakin ya riga ya zama dole.
Kungiyar IMN ta 'yan Shi'a a ta sanar da cewa za ta fito zanga-zangar ranar Kudus da kuma nuna fushin kashe Khamenei a Abuja, ta yi wa Amurka raddi.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya kara jan kunnen Iran kan yunkurin dasa nakiyoyi a mashigar Hormuz da jiragen mai ke wucewa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari