Muhammad Malumfashi
21575 articles published since 15 Yun 2016
21575 articles published since 15 Yun 2016
Shugaba Donald Trump ya zargi Iran da amfani da fasahar AI wajen yaɗa labaran ƙarya game da nasarorin yaƙi da kuma taron goyon bayan Mojtaba Khamenei.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi umarni da a rabaw.a 'yan Najeriya shinkafa a fadin kasar nan saboda Ramadan da azumin Kiristoci a sassan Najeriya.
A labarin nan, za a ji yadda guguwar sauya jam'iyya ta fara kadawa a jihar Jigawa inda makusancin tsohon Minista Badaru ya fara yin gaba, ya fice daga APC
Tsohon dan wasan Super Eagles, Henry Nwosu, ya rasu a Lagos, yana da shekaru 62, Segun Odegbami ya ce, Nwosu ya taka rawar gani wajen lashe AFCON na 1980.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya sake shan alwashi kan bude mashigar ruwa ta Hormuz. Trump ya mika kokon bararsa ga manyan kasashen duniya.
Jami'an yan sanda sun fara gudanar da bincike bayan wata fashewa da ta auku a bangon wata makarantar Yahudawa a birnin Amsterdam na ƙasar Netherlands.
Shahararren jarumin fina-finan Hausa, Umar Ascon wanda aka fi sani da Alhaji Lado Mai Barkono a cikin shirin Garwashi ya rasu a Kano bayan jinya mai tsawo.
Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin, ya yi kokarin shiga tsakani don kawo karshen yakin Amurka, Isra'ila da Iran. Donald Trump ya ki amincewa da bukatarsa.
A labarin nan, za a ji cea duk da matsalar tattalin arziki da yakin Amurka Isra'ila da Iran ke haifarwa, akwai kasashe masu cin moriyar wuce wa ta Hormuz.
Muhammad Malumfashi
Samu kari