Muhammad Malumfashi
21575 articles published since 15 Yun 2016
21575 articles published since 15 Yun 2016
Gwamnatin Kano ta soke Hawan Daushe da wasu bukukuwan Sallah saboda barazanar tsaro, yayin da Sarki Sanusi II zai jagoranci Hawan Idi a wannan karamar Sallah.
Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya ba da umarnin bude babban masallacin Juma'a a Ondo bayan shekaru hudu, yana karfafa hadin kai da zaman lafiya a yankin.
A labarin nan, za a ji cewa mutum daukaka kara ta yanke hukunci game da ƙorafin tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i a kan majalisar dokokin jiharsa.
Kasashen Musulmi za su yi taron gaggawa a kasar Saudiyya bayan yakin Iran da Amurka/Isra'ila ya ki tsaya a mako na uku. Za su yi taro a birnin Riyadh ranar Laraba.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar APC ta nesanta kanta daga zargin da aka yi mata na cewa tana da hannu a wani hari da aka kai kan taron ƴan NNPP.
Hukumar kula da abinci ta duniya ta yi gargadin cewa mutane miliyan 10.4 a Yammaci da Tsakiyar Afirka na iya fuskantar yunwa kan rikicin Iran da Isra’ila da Amurka.
Shugaban kasar Cuba, Miguel Díaz-Canel ya ce yana daidai da Trump idan ya shiga ksar shi zai kai farmaki. Trump ya nuna cewa zai kwace ikon kasar Cuba.
Rahotanni sun bayyana cewa Rasha na taimakawa Iran da bayanan tauraron dan Adam da fasahar jiragen yaki, ciki har da wuraren sojojin Amurka a Gabas ta Tsakiya.
Kungiyar kwadago sun bukaci karawa ma'aikatan gwamnati albashi da zai kai N154,000, karin kashi 120 cikin 100 saboda wahalar rayuwa da ma'aikata ke fuskanta.
Muhammad Malumfashi
Samu kari