Muhammad Malumfashi
19688 articles published since 15 Yun 2016
19688 articles published since 15 Yun 2016
Jagoran NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya taya Abba Kabir Yusuf murnar cika shekara 63 da haihuwa. Ya fadi mukaman da ya ba Abba Kabir tsawon shekaru.
Dr. Suleiman Isyaku Mohammad, fitaccen masanin tsaro a Arewacin Najeriya ya dora wa gwamnati alhakin rasa rayuka a harin da ƴan ta'adda suka kai Neja
A labarin nan, za a ji cewa sojoji a Borno sun gamu iftila'i bayan taka wasu bama-bamai a hanyarsu ta kai wa ƴan ta'adda farmaki a dajin da ke da iyaka da Yobe.
Tsohon gwamnan jihar Abia ya dawo harkar siyasa gadan gadan bayan tafiya hutu, ya sanar da sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulkin Najeriya.
Kotun Ɗaukaka Ƙara ta tabbatar da hukuncin kisa kan Farida Abubakar saboda kisan Babban Majistare Attahiru a Kebbi; Farida ta daukaka ƙara zuwa Kotun Ƙoli yanzu.
Matatar hamshakin dan kasuwar nan, Alhaji Aliko Dangote ta bayyana cewa labarin da ake yadawa cewa za ta rufe aiki saboda gyara ba gaskiya ba ne.
Jami'an tsaro sun yi arangama da 'yan bindiga a jihar Zamfara. Jami'an tsaron sun samu nasarar ragargazar 'yan bindigan tare da ceto mutanen da suka sace.
Mazauna Borgu da Agwara a jihar Niger na tserewa gidajensu bayan kisan mutane fiye da 40; sun koka kan janyewar sojoji yayin da ’yan bindiga ke yi musu barazana.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun sake kai harin ta'addanci a jihar Neja. Tsagerun sun kona ofishin 'yan sanda tare da kayan amfanin gona na manoma.
Muhammad Malumfashi
Samu kari