Muhammad Malumfashi
21563 articles published since 15 Yun 2016
21563 articles published since 15 Yun 2016
Peter Obi ya lashi takobin yaƙar ƴan ta'adda ba tare da wata kafar sulhu ba ma damar ya zama shugaba kasa, tare da neman haɗin gwiwar El-Rufai da Kwankwaso.
Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa Najeriya na da ikon kawo ƙarshen matsalar tsaro cikin watanni shida idan gwamnatin tarayya ta nuna ƙwazo da jajircewa.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya yi tsokaci kan matsalar rashin tsaro. Ya bayyana lokacin da za a kawo karshen matsalar.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Italiya ta dauki mataki game da alakar soja tsakaninta da Isra'ila wanda aka kulla tun a shekarar 2006 saboda yakin Lebanon.
Kasar Musulunci ta Iran ta bayyana cewa a binciken farko da ta yi, ta gano cewa ta yi asarar akalla Dala biliyan 270 a yakinta da hadin gwiwar Amurka da Isra'ila.
Fafaroma Leo XIV ya kai ziyara babban masallacin Algeria yayin da ya kai ziyarce-ziyarce a wasu kasashen Afrika. Fafaroma ya yi kira a zauna lafiya a masallacin.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyyar NNPP ta bayyana cewa ta sha rubuta wasiku ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa kan shugabanninta amma shiru.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya samu beli a shari'ar da ake yi masa. Kotu ta ba da belin tsohon gwamnan ne yayin zaman da ta yi.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayo Fayose ya zargi gwamna Syei Makinde na jihar Oyo da shirin tsige Sarkin Ibadan, Oba Rahidi Adewolu Ladoja daga kan karagar mulki.
Muhammad Malumfashi
Samu kari