Ibrahim Yusuf
5367 articles published since 03 Afi 2024
5367 articles published since 03 Afi 2024
Gwamnatin Faransa ta tura jiragen yaki a UAE domin kare sansanin sojinta daga hare-haren da Iran ke kaiwa kasashen da ke Gabas ta Tsakiya bayan harin Isra'ila/Amurka
Ofishin jakadancin Amurka a Isra'ila ya bayyana cewa ba zai dauki nauyin fitar da kowa daga kasar ba yayin da Iran ke cigaba da ludugen wuta a Gabas ta Tsakiya
Malamin Musulunci, Sheikh Abdulmuddalib Gusau zai nemi takarar gwamna a jihar Zamafara a 2027. Ya yi kira da sauran malamai su shiga siyasa, kuma a yi katin zabe.
Likitan da ke kula da shugaban Amurka, Donald Trump ya yi bayani game da fitowa kurji a wuyan Trump. Ya ce kurjin zai shafe mako kusan 4 saboda aiki da magani.
Gwamnatin Amurka ta gargadi 'yan kasarta game da yawo ko ina a Najeriya bayan wata zanga-zangar 'yan Shi'a a wasu jihohin Najeriya yayin yaki da Iran.
Gwamnatin Saudiyya ta sanar da cewa wasu hare-hare sun shafi ofishin jakadancin Amurka da ke birnin Riyadh. Donald Trump ya ce za su dauki mataki.
Gwamnatin Saudiyya ta tabbatar tashin wuta a wata matatar ma mai girman gaske a kasar Saudiyya. Masana sun yi karin bayani game da harin Iran a Saudiyya.
Gwamnatin Kuwait ta sanar da cewa wasu jiragen yakin Amurka sun rikito daga sama a kasar Kuwait yayin da ake gwabza yaki da Iran. An kai matuka jiragen asibiti.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa za su iya shafe mako hudu suna gwabza yaki da Iran. Ya ce za su dauki fansa game da sojojin da aka kashe musu.
Ibrahim Yusuf
Samu kari