Ibrahim Yusuf
5367 articles published since 03 Afi 2024
5367 articles published since 03 Afi 2024
Wani Fasto mai kira zuwa ga addinin Kirista, Usman Ibrahim ya karbi addinin Musulunci a hannun Baban Chinedu da Adam Ashaka a wajen Sheikh Ahmad Gumi a Kaduna
An kama mutum uku bisa zargin alaka da sassan jikin gawa. An kama wani mutum bayan ya shiga makabarta zai tono gawa. Ya ce ya taba tono gawa domin yin tsafi.
Malaman Musulunci sun yi wa shugaban kasa Bola Tinubu rubdugu kan neman gafara da ya yi. Tinubu ya ce a masa afuwa idan ya yi laifi, malamai sun ce ba zai yiwu ba.
Bayan shigar azumin watan Ramadan, jihohin Arewacin NAjeriya sun sassauta lokacin zirga-zirga domin samun damar ibada. Gombe, Yobe da Adamawa na ciki.
Jagoran jam'iyyar NNPP a Najeriya Buba Galadima ya ce mutanen Rabiu Kwankwaso sun hada kai da sauran 'yan adawa ne domin an shirya musu makarkashiya a 2027.
Kauyuka da dama a karamar hukumar Alkaleri da suka hada da Gwamna, Yalo, Digare, Garin Mansur sun koma gudun hijira Gombe da wasu jihohin Najeriya saboda hare-hare.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari karamar hukumar Rabah ta jihar Sokoto. An bayyana cewa wasu daga cikin matan da aka kama na da ciki wasu na shayarwa.
Gwamnatin Ibrahim Traoré ta kasar Burkina Faso ta kulla yarjejeniyar shekara biyar ta Dala miliyan 147 da kasar Amurka karkashin shugaba Donald Trump
Kasar Pakistan ta bayyana cewa ta fara yaki kai tsaye da gwamnatin Taliban a Afghanistan. Ta jikkata mutane a wasu hare-haren bam da ta kai Kabul.
Ibrahim Yusuf
Samu kari