Ibrahim Yusuf
4266 articles published since 03 Afi 2024
4266 articles published since 03 Afi 2024
Shugabannin tsohuwar jam'iyyar CPC ta Buhari na jihohi sun gana da Atiku Abubakar domin shirin kifar da gwamnatin Bola Tinubu a zaben shubana kasa na 2027.
Attajirin Afrika ya bayyana kalulabalen da ya fuskanta wajen kafa kamfanin siminti a jihar Benue inda mutanen yankin suka hana shi sai ya tafi jihar Kogi.
Wasu da ake zargi 'yan bindiga masu garkuwa da mutane ne sun sace wani mutum a karamar hukumar Dukku sun kashe shi bayan karbar kudin fansa Naira miliyan 5.
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana cewa 'yan bindiga sun bukaci a samar musu da asibitoci, makarantu da kafa wajen shan ruwan dabbobi kan sulhu a jihar.
Tsohon shugaban majalisar wakilai, Yakubu Dogara ya bayyana cewa gwamnatin Muhammadu Buhari ne ta lalata tattalin Najeriya, Tinubu kuma yana gyara shi.
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana cewa an rage matsalar 'yan ta'adda, yan bindiga masu garkuwa da mutane da kashi 70 saboda matakan da Radda ya dauka.
Gwamnatin tarayya ta fitar da sanarwa kan ambaliyar ruwa a wasu jihohi 14 da suka hada da Adamawa, Kebbi Sokoto da Legas. Ambaliya ta riga ta auku a Adamawa.
Gwamnatin tarayya ta kawo sababbin shirye shirye domin bunkasa noma da samar da abinci. Mutane miliyan 21 ne za su samu ayyuka karkashin shirin a Najeriya.
Binciken majalisar dinkin duniya ya nuna cewa kasar Isra'ila ta yi kisan kare dangi a Gaza. Rahoton ya ce an kashe yara da mata tare da rusa makarantu da asibitoci.
Ibrahim Yusuf
Samu kari