Ibrahim Yusuf
4264 articles published since 03 Afi 2024
4264 articles published since 03 Afi 2024
Tsohon gwamnan Rivers kuma ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayyana kalubalen da ya fuskanta a zaben 2019. Ya ce an bayar da umarnin harbe shi nan take.
Hukumomin Birtaniya sun kama wani dan Najeriya da ya yi kuste ya wawure $235,266, kusan Naira miliyan 400 a wata jami'ar Amurka. Za a gurfanar da shi.
Rahoton kwamitin da gwamnatin Filato ta kafa ya nuna cewa daga jihohin Kaduna, Bauchi, Taraba da Nasarawa ake kai hare hare ana kashe mutane a jihar.
Majalisar jihar Rivers ta umarci gwamna Siminalayi Fubara da ya mika sunayen kwamishinoni da kafasin kudi bayan fara zama bayan janye dokar ta baci da aka yi.
Tsoshon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ziyarci gidan Sheikh Isa Ali Ibrahim Pantami. Sun tattauna abubuwan da suka shafi ilimi da shugabanci.
Dakarun rundunar sojin Najeriya a jihar Yobe sun kama wata mota dauke da kayayyakin da ake zargi za a mika su ga 'yan ta'adda daga jihar zuwa Nijar.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai gana da Aisha Buhari da sauran iyalan Muhammadu Buhari yayin da zai je Kaduna auren dan Abdulaziz Yari ranar Juma'a.
Mutane da kungiyoyi sama da 50 ne suka taru a birnin London domin adawa da shugaban Amurka, Donald Trump da ya ziyarci Birtaniya. Suna adawa da kai hari Gaza.
Dakarun rundunar sojin Najeriya ta kai samame wata masana'antar da ake hada makamai a jihar Filato. An kama bindigogi kiran gida da bindoga kirar pistol.
Ibrahim Yusuf
Samu kari