Ibrahim Yusuf
5367 articles published since 03 Afi 2024
5367 articles published since 03 Afi 2024
Ana shirin bikin Easter, Rundunar tsaron Najeriya ta fadi irin gudunmuwar da sojojin Amurka ke bayarwa a Najeriya duk da karuwar hare-hare a Najeriya.
Kungiyar Jama'atu Nasril Islam ta sanar da cewa an kashe Musulmi 4 a wani hari da aka kai Rukuba a Filato yayi da har yanzu ba a san ina Musulmi 10 suke ba.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa Amurka za ta janye daga yaki da Iran ko ba a cimma yarjejeniya ba. Ya bayyana haka ne a fadar White House.
Fadar White House ta bayyana cewa shugaban Amurka zai so kasashe Larabawa su biya shi makudan kudin da ya kashe a yaki da kasar Iran da ya kai hare-hare.
A yau wa'adin da gwamnati ta bayar domin cike bayanan haraji da Bola Tinubu ya sanya a karkashin dokar haraji zai kare. Ana so duk mai samun kudi a cika dokar.
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i ya isa wata kotu a Kaduna domin halartar zaman kotu kwanaki kadan bayan jana'izar mahaifiyarsa a Abuja.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya fadawa hadimansa cewa yana son kawo karshen yakin Iran ba tare da bude mashigar Hormuz ba duk da ya nemi haka a baya.
Wata kungiyar Musulunci a Najeriya ta bukaci gwamnatin tarayya karkashin Bola Tinubu ta yanke alaka da Isra'ila tare da tir da Amurka kan yakin da ake da Iran.
Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya (NiMet) ta sanar da cewa za a yi ruwan sama jihohi irinsu Kaduna, Yobe, Gombe, Adamawa, Taraba da sauransu a Arewa da wasu jihohi
Ibrahim Yusuf
Samu kari