Ibrahim Yusuf
4245 articles published since 03 Afi 2024
4245 articles published since 03 Afi 2024
Tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya soki salon mulkin Abba Kabir Yusuf inda ya ce yana kashe kudi sosai kuma yana kame kame wajen mulki.
Jagoran NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya karyata cewa ya fara tattaunawa da shugaban APC na kasa domin sauya sheka. 'Yan APC a Kano ne suka fadi hakan.
Mai magana da yawun jam'iyyar APC a jihar Kano, Ahmed Aruwa ya bayyana cewa ba za su yarda da sharudan da Rabiu Kwankwaso zai kafa wajen sauya sheka ba.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan ya gana da shugaban jamiyyar hadaka ta ADC a Abuja. Ya gana da David Mark ne bayan taron manyan ADC.
Tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje ya ce za su iya karbar jagoran NNPP, Rabiu Kwankwaso amma bisa sharadi idan ya ce zai koma jam'iyyar APC a Najeriya.
Gwamnatin Kano ta tabbatar da karbar korafe korafe game da Sheikh Lawal Shuaibu Triumph. Gwamnatin Abba Kabir ta mika korafin ga majalisar shura ta Kano.
Nasir El-Rufa'i ya ce an yaudari Buhari yaki nada Audu Ogbeh sakataren gwamnati. Ya ce zai cigaba da rokawa Ogbeh aljannar firdausi duk da Kirista ne.
Kundin tsarin mulkin Najeriya ya bayyana matakan da ake bi wajen nada shugaban hukumar zabe ta kasa, INEC. Shugaban kasa zai zabi wanda za a nada zuwa majalisa.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanar da lokuta da ranakun fara bukukuwan ranar 'yancin kai ta shekarar 2025. Hakan na zuwa ne bayan kasar ta cika shekara 65.
Ibrahim Yusuf
Samu kari