Ibrahim Yusuf
5367 articles published since 03 Afi 2024
5367 articles published since 03 Afi 2024
Wani mummunan hari da kasar Isra'ila da Amurka suka kai Iran ya sauka kan wajen da Yahudawa suke taruwa suna bauta a Tehran. hrain ya lalata wajen bautar baki daya.
Shugaban majalisar jihar Kebbi, Muhammad Usman Zuru ya rasu bayan wata jinya a asibitin kasar Masar. Gwamnatin jihar Kebbi ta tabbatar da rasuwar shi.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce Kim Jong Un na Koriya ta Arewa ya sha caccakar Joe Biden game da lafiyarsa, amma kuma yana yaba masa a halin yanzu.
Malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zariya ya sake wa'azi kan 'yan siyasa bayan dakatar da shi da aka yi a baya, ya ce falle daya ce.
Wata kungiyar addinin Musulunci a Amurka ta zargi shugaba Donald Trump kan wasu kalamai da ya yi game da sunan Allah a cikin barazanar kai hari Iran.
Bayanai daga masu shiga tsakani a kasashen da ke son sulhunta Iran da Amurka da Isra'ila sun bukaci tsagaita wuta na kwana 45 domin tsayar da yakin.
Kungiyar Amnesty International ta bukaci gwamnatin Najeriya ta yi wa wata budurwar da aka kashe a Maiguguri adalci bayan kashe ta tana shirin zuwa aure.
Dan Arewacin Najeriya daga jihar Kano da ya shiga sojan Amurka ya yi magana kan aikin ceton da aka yi a Iran domin kubutar da sojan Amurka da ya makale.
Jami'an tsaron Najeriya sun kama wasu mutane uku 'yan kungiyar Boko Haram suna tsara yadda za su kai hari a Adamawa. An kama John Ado cikin 'yan Boko Haram.
Ibrahim Yusuf
Samu kari