Ibrahim Yusuf
4231 articles published since 03 Afi 2024
4231 articles published since 03 Afi 2024
Gwamnatin Amurka ta dakatar da neman katin zama a kasar da na katin zama dan kasa ga 'yan Najeriya. An dauki matakin ne bayan umarnin shugaba Donald Trump.
Malaman Musulunci a Kano sun yi wa Amurka zazzafan martani kan tsoma baki game da Sharia'ar Musulunci da hukumar Hisbah. Za a fara alkunut a jihohi.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa NNPP ta shirya tsaf domin tunkarar zaben 2027. Ya yaba wa Abba Kabir Yusuf da shugabannin NNPP a Najeriya.
Gwamnatin Amurka ta cewa ta kai kai hari kasar Syria kan ISIS sun kashe da dama. Shugaba Donald Trump ya ce zai cigaba da kai hari bayan kashe sojojin Amurka.
Mai alfarma Sarkin Musulmi ya bukaci al'ummar Najeriya Musulmai su fita duba watan Rajab na shekarar 1447, wata biyu kafin shiga watan Ramadan da ake azumi.
Takunkumin Amurka ya shafi ’yan Najeriya masu neman shiga kasar matsayin masu zama na dindindin, dalibai, yan kasuwa, masu yawon bude ido da wasu nau’o’in biza.
Shugaban kwamitin gyaran dokar haraji ta gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce kamfanoni 149 ba za su fara biyan haraji ba idan an shiga 2026.
Majalisar wakilai ta ayyana kudin kamfen da 'yan takarar shugaban kasa, gwamna, Sanatoci, 'yan majalisar wakilai, ciyamomi da kansiloli za su iya kashewa a zabe.
Kamfanin TikTok ya shiga yarjejeniya da Amurka kan mika wani sashe na shi ga kasar. Masu zuba jari a Amurka za su mallaki mafi yawan kaso na kamfanin.
Ibrahim Yusuf
Samu kari