Ibrahim Yusuf
5422 articles published since 03 Afi 2024
5422 articles published since 03 Afi 2024
Wasu mahara sun tare 'yan kasuwa a kan hanyar jihar Filato. Rahoto ya nuna cewa an kashe mata da yara kanana a harin da aka kai wa 'matafiya 'yan kasuwa.
'Yan jam'iyyar ADC sun yi martani kan cewa da Bola Tinubu ya ce suna cikin rudani. Ofishin Atiku Abubakar ya ce ya kamata Tinubu ya magance matsalar shi da Shettima.
Marigayi Dr Ibrahim Bello ya shafe shekara 10 a kan mulki bayan zama Sarkin Gusau a 2015. Ya rike mukamai da dama ciki har da aikin koyarwa kafin sarauta.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce 'yan jam'iyyar ADC da suka fara hadaka suna cikin rudani. Ya ce Abdullahi Ganduje zai ba da shawara wa APC.
Sabon shugaban APC, Nentawe Yilwatda ya bayyana cewa kofar su a bude take ga 'yan jam'iyyun adawa kamar Rabiu Musa Kwankwaso da sauransu su dawo APC.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta zabi Farfesa Farfesa Nentawe Goshwe Yilwatda a matsayin sabon shugaban jam'iyya bayan Abdullahi Umar Ganduje.
Bayan zuwa fadar shugaban kasa da Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi, ana cigaba da magana kan makomar siyasar shi. Ana ganin ko ya shiga APC ko ADC a gaba.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya yi magana kan yadda Tinubu ya dage wajen cire tallafin man fetur bayan hawan shi mulki a shekarar 2023.
Ana fargabar mutane 49 sun rasu a wani mummunan hadarin jirgin sama da ya faru a Rasha. Ana cigaba da bincike kan dalilin hadarin da kokarin ceto jama'a.
Ibrahim Yusuf
Samu kari