Ibrahim Yusuf
5423 articles published since 03 Afi 2024
5423 articles published since 03 Afi 2024
Malamin Musulunci, Farfesa Sani Umar Musa Rijiyar Lemo ya ziyarci iyalan marigayi Muhammadu Buhari a Daura. Malamin ya bukaci su rika yi masa addu'a sosai.
Gwamnatin jihar Kwara ta sanar da kama wasu mutane da ake zargi da garkuwa da mutane a jihohin Kwara da Kogi. Yan sanda sun ce jami'insu daya ya jikkata.
Wasu 'yan bindiga sun kai hari kan makiyaya a jihar Kaduna. An kai hari kan Fulani makiyaya a karamar hukumar Igabi. Ana cigaba da nemo wadanda suka kai harin.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gana da 'yan majalisar jam'iyyar NNPP a Abuja kwanaki kadan bayan haduwa da shugaba Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Gwamnatin Amurka ta fitar da gargadi ga 'yan kasar ta kan zuwa jihohin Najeriya 18 saboda matsalolin tsaro da rashin asibitoci da jami'an lafiya a kasar.
Gwamnatin tarayya ta fara shirin samar da ayyuka wa matasa har miliyan 1 a jihohi 22 da birnin tarayya Abuja ta hanyar noman waken suya, za a samar da N3.9tn.
Ziyayar da madugun Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso ya kai fadar shugaban kasa ta fara tayar da kura kan siyasar Najeriya da nasarar Tinubu a zaben 2027.
Tsohon gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya zargin gwamna Alia na APC da cewa har yanzu bai aiwatar da umarnin Bola Tinubu kan kashe mutane a Benue ba.
Jam'iyyar APC ta fusata yayin da jam'iyyar adawa ta PDP ta ce babu mai hankalin da zai sake zaben shugaba Bola Ahmed Tinubu a 2027. APC ta ce Tinubu zai yi nasara.
Ibrahim Yusuf
Samu kari