Ibrahim Yusuf
5419 articles published since 03 Afi 2024
5419 articles published since 03 Afi 2024
Dakarun sojin Najeriya sun kama wani matashi a jihar Borno dauke da man fetur, sirinji, wasu kayayyakin tsari da ake zargi zai mika su ga Boko Haram ne.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya taya Nafisa Abdullahi Aminu, Rukayya Muhammad Fema da Hadiza Kashim Kalli murnar lashe gasar Turanci a London.
Ana zargin yaran Bello Turji sun kai hari a wani yanki na Shinkafi a jihar Sokoto. Sun kashe wani matafiyi Yusuf Isah kafin dakarun soji Najeriya su fatattake su.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya bayyana cewa nan gaba idan Bola Tinubu ya shawo kan Kudu maso Kudu zai kori ministan Abuja, Nyesom Wike
Gwamnatin Najeriya ta yi gargadi da cewa za a samu ruwan sama sosai a jihohi 19 da suka hada da Kano Gombe da sauransu. Za a shafe kwana 4 ana ruwa.
Bata gari sun yi amfani da makami mai kaifi sun kashe mai hidima wa masallacin Harami, Ka'aba mai suna Muhammad Al-Qassem a Birtaniya. Za a dawo da gawarsa Saudiyya
Jam'iyyun adawa a Najeriya na fama da rikicin cikin gida a Najeriya inda aka samu shugabbi har biyu a NNPP, ADC, SDP da LP masu ikirarin shugabanci.
Jagoran 'yan ta'adda, Bello Turji ya sanar da ajiye makamai bayan zaman sulhu da aka yi da shi a Zamfara. Sheikh Musa Yusuf Asadus-Sunnah ne ya sanar da haka.
Gwamnatin jihar Yobe za ta karrama dalibai mata biyu, Nafisa Abdullahi da Rukayya Muhammad Fema da suka fafata a gasar Turanci da aka yi a London.
Ibrahim Yusuf
Samu kari